Kungiyar Wasan Kurket ta Rwanda

Kungiyar Wasan Kurket ta Rwanda
Bayanai
Iri national cricket team (en) Fassara
Ƙasa Ruwanda
Kungiyar kwallon kuriket ta rwanda

Kungiyar wasan kurket ta Rwanda, ita ce tawagar da ke wakiltar Jamhuriyar Ruwanda a wasan kurket na kasa da kasa . Sun zama memba mai alaƙa na Majalisar Kurket ta Duniya (ICC) a cikin shekarar 2003 kuma memba na tarayya a cikin shekarar 2017.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne